Yesu Ka mutu domina
Ka tashi domin cetonmu
Gafarta mani zunubai
Ya mai ceto abokina
Canja ni sabonta ni
Taimake ni ninaka ne

Wakar Cheto